Kasashen Sin da Nepal na da dadaddiyar huldar cinikayya, inda suka kuduri aniyar karfafa hadin gwiwa a fannonin hada-hadar ababen more rayuwa, da zuba jari a fannin tattalin arziki da cinikayya, da sauran fannonin da ke karkashin tsarin "Ziri daya da hanya daya", da kafa cikakken hadin gwiwa mai moriyar juna.
Kara karantawa